You are on page 1of 1

Hausa Poem on Parts of the Body By: Muhammed Munir Gibrill-Kolondiya *****************

Mutemu mutemu, ina zamu te In ka so gane gobobin jiki Ka bar dai in baka bayani kaji Mutemu mutemu ina zamu te Ka fara da kai ne bisa duk jiki Idanu biyu ne da hantsi guda Da kunne da baci a fuska game Mutemu mutemu ina zamu bi Kasaukar garesu wuya zaka ga Mutemu mutemu ina zamu bi Gaba ne ka duba ciki nanzube Da kirgi ya boye zukata daban A bayanka nan ne kakonta ka zamna Da hannu na dama da hannu hagu Suna nan sake Ka kama da yatsa biyar kan biyar Mutemu mutemu ina za mute A karshe ka gane kafafinka biyu A kan zaka tafiya wurare daban Mutemu mutemu a fila saro.

You might also like